Bola Tinubu
Ben Ayade ya yi alkawarin zai yi Asiwaju Bola Tinubu da Jam’iyyar APC a zaben 2023. A baya David Umahi ya yi irin wannan alkawari, ya ce APC za ta ci Ebonyi.
Daruruwan masu zanga-zanga ne suka mamaye sakateriyar APC a ranar Talata domin nuna adawa da ba da tikitin mataimakin shugaban kasa a jam'iyyar, Punch ta ruwait
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a wata fira da ya yi, ya ce dama can Bola Tinubu en ɗan takarar da yake fatan ya gaje shi kuma zai ba shi goyon baya 100%.
Tsoffin daraktocin hukumar zabe mai zaman kanta da kuma masu hasashe a Najeriya sun yi gargadin cewa jam’iyyun siyasa na iya fuskantar rikici kan zaben fitar da
Bola Ahmed Tinubu ya bukaci PDP da dan takararta na shugaban kasa, Atiku su mayar da hankali wajen magance matsalolinsu maimakon yin kamfen mai farfaganda.
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya kore duk wata jita-jita mara kyau da ake yaɗa wa game da mataimakin riko da Tinubu ya sanya a Fom.
Wata kungiya ta rabawa Bola Tinubu hankali, ta ba shi shawarar ya dauki Ministan shari’a a APC. Har yanzu dai Bola Tinubu bai dauki abokin takarsa ba tukun.
Malam Muhammadu Sanusi ya tanka masu rade-radin cewa yana goyon bayan Peter Obi. Tsohon Sarkin ya fito ya nesanta kansa da wani rubutu da ake yadawa da sunansa
Bola Tinubu ya ce neman tikitin APC ya zo da wahala, dole ya koma rokon Allah, har kuma ta kai yana goranta kokarin da ya yi wa su Muhammadu Buhari a can baya
Bola Tinubu
Samu kari