Bola Tinubu
Legas - Jagoran All Progressives Congress APC, Bola Tinubu, na cikin koshin lafiya kuma ba rashin lafiya yake ba, mai magana da yawunsa, Tunde Rahman, ya bayyan
Arise News ta ruwaito cewa tsohon Gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Tinubu, ya shilla kasar waje hutawa bayan ziyarce-ziyarcen da ya kai jaje da neman a zabesa.
Kungiyar Miyatti Allah ta Najeriya (MACBAN), ta yi watsi da ikirarin cewa tana goyon bayan kudirin takarar shugabancin kowani dan takara a babban zaben 2023.
Kungiyar kare hakkin musulmi, MURIC, ta magantu dangane da maganganun kungiyar yarabawa ta Afenifere akan zarginta na kin goyon bayan jagoran jam’iyyar APC, Bol
Wata kungiyar siyasa ta Arewa ta yi nuni da Tinubu a matsayin dan takarar da ta amince da ingancinsa domin ya mulki Najeriya a zaben mai zuwa da za a yi a 2023.
Musiliu Akinsanya wanda aka fi sani MC Oluomo, shugaban kungiyar ma'aikatan sufuri na jihar Legas, ya sha alwashin goyon bayan burin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Babban jagoran jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ziyarci babban dan takarar kujerar shugabancin jam'iyyar na kasa, Sanata Sani Musa daga jihar Neja.
Furicin da babban jagoran jam’iyyar ta All Progressives Congress (APC) na kasa ya yi kan lamuran da suka addabi kasar ne wanda yan Najeriya ke so a magance su.
Shugaban jam'iyyar APC ya ba da kyautar miliyoyin kudade ga gwmanatin jihar Neja bayan ziyarar da ya kai jihar a ranar Alhamis. Ya ba da Naira miliyan 50..
Bola Tinubu
Samu kari