Bola Tinubu
Jigon APC na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tunubu ya bayyana cewa katin zabe da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta rabawa mutane sun tashi aiki don sun lalace.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta ce katin masu zabe, PVC, ba su lalace ba. Hukumar ta bayyana hakan ne yayin da ta ke mayar da martani kan kalaman da Sana
Tsohon Gwamnan jihar Abia kuma mai tsawatar a majalisar dattawa, Orji Uzor Kalu, ya wanke kansa daga rahotannin cewa yana zagin jagoran All Progressives Congres
Hadimin Muhammadu Buhari kan harkokin siyasa, Babafemi Ojudu ya bayyana cewa sam ba zai taba marawa takarar shugaban kasa na babban jigon APC, Tinubu baya ba.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ɗaya daga cikin jihohin dake fama da rikice-rikice, yace nan ba da jimawa ba gwamnatinsa zata kawo ƙarshen matsalar.
Jigon APC na kasa, Bola Tinubu, ya ce Najeriya za ta yi nasara a yaki da fashi da makami, garkuwa da mutane, kashe-kashe da sauran matsalolin da ake fuskanta.
Jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu, ya bugi kirjin cewa zai lashe zaben shugaban kasa na 2023 mai zuwa da goyon bayan jama'arsa.
Seyi Makinde a ranar Asabar, 15 ga watan Janairu, ya shaidawa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, yayin ziyararsa cewa yan Najeriya sun cancanci shugaba nagari a 2023.
Tsohon shugaban kasa, Ibrahim Badamasi Babangida, ya jadadda matsayarsa kan cewa ba zai marawa tsoho baya ba don ya zama shugaban kasa a babban zaben 2023.
Bola Tinubu
Samu kari