Bola Tinubu
Jagoran jam'iyyar APC na ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya taya tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar nasarar lashe zaben fidda gwani na shugaban kasa karkash
Za a ji labari Sanata Oluremi Tinubu za ta hakura da majalisa, yanzu haka akwai mutane hudu da suke neman tikitin APC na yankin tsakiyar Legas a zabe mai zuwa.
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar APC, Bola Tinubu ya samu goyon baya daga wani fitaccen hamshakin dan kasuwa, Mogaji Bowale Oluwale Arisekola.
Bola Tinubu, tsohon gwamnan Jihar Legas kuma mai neman tikitin takarar shugaban kasa a APC ya ce idan aka zabe shi shugaban kasa, cikin shekaru hudu, zai yi aik
Jagoran jam'iyyar All Progressives Congress kuma dan takaran kujeran shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa yana cikin koshin lafiya kuma shirya yake
Gwamna Kayode Fayemi ya ce zargi wasu ‘yan takarar da cewa sun cika wuri ne kurum, amma ba da gaske suke yi ba. Mutum kusan 30 suka saye fam a APC a kan N100m.
Jagoran APC, Bola Ahmed Tinubu, ya ce ba wasa yake ba a burinsa na zama shugaban kasa, ya kara da cewa al’ummar kasar nan na bukatar shugaban da zaai kawo sauyi
Jam'iyyar SDP ta bayyana cewa ba za ta baiwa kowani dan siyasar da ke makale da guntun kashi a tsuliyarsa tikitin takararta ba a babban zaben kasar mai zuwa.
Babban jigon jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya dira jihar Yobe domin zantawa da wakilan jam'iyyar APC yayin da zaben fidda gwani na takarar shugaban kasa.
Bola Tinubu
Samu kari