Bola Tinubu
Shugabannin jam’iyyar APC su na so a samu baki daya wajen tsaida ‘yan takara a zabe mai zuwa. APC ta na so a tsaida wadanda ake ganin sun fi kowa cancanta ne.
Za a ji yadda Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya ayyana Minista a matsayin magajin Buhari duk da ya yi wa Bola Tinubu alkawarin mara masa baya a zaben 2023.
Mambobin Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kaduna sun roki babban jagoran su na kasa, Asiwaju Bola Tinubu da ya zabi gwamnan jihar, Mallam Nasir
Dazu nan mu ka ji labari Hon. Abdulmumin Jibrin wanda yana cikin manyan masu yi wa Bola Tinubu yakin zama shugaban Najeriya, ya shiga jam’iyyar hamayya ta NNPP.
Bola Ahmed Tinubu ya tsaya a Kaduna ne a zagayen da yake yi na neman goyon-bayan ‘ya ‘yan APC a zaben tsaida gwani. Nasir El-Rufai ya fada masa cewa ana tare.
Babachir Lawal, ya bayyana cewa idan babban jagoran jam’iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya fadi a zaben shugaban kasa mai zuwa, zai koma gida.
Jigon jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya mayar da cikakken fom dinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a jam’iyyarsu ta APC a yau dinnan, 11 ga watan Mayun 2022.
Gwamna Babajide Sanwo Olu ya fara cika-baki, ya hango nasara, ya ce zai zarce a kujerarsa. APC ba za ta bata lokaci wajen zaben tsaida ‘dan takara a Legas ba.
Da ya je Legas a farkon makon nan, Abubakar Bukoka Saraki ya roki ‘ya ‘yan PDP su zabe shi domin ya fi kowa cancanta da zama shugaban Najeriya a zaben 2023.
Bola Tinubu
Samu kari