Bola Tinubu
Za a ji Gwamnonin Arewacin Najeriya su na nan a kan matsayarsu na cewa sai an ba kudu takara a 2023. Duka Gwamnoni face Yahaya Bello sun yi zama a Aso Villa.
Jagoran jam’iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, ya bayar da tallafin kudi naira miliyan 75 ga wadanda harinOwo ya cika da su da kuma cocin da abun ya faru.
Tsohon gwamnan jihar Legas kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu ya dura jihar Ondo domin jajantawa iyalan wadanda aka kashe a wani
Za a ji masu taya Bola Ahmed Tinubu suka ce akwai bukatar duk wani ‘Dan Arewa ya janye. An roki Ahmad Lawan, Yahaya Bello da Ahmad Sani Yarima su janye burinsu.
Duba da yadda zaben fidda gwani na APC ke karatowa, 'yan takarar shugaban kasa daga kudu maso yamma da masu rike da mukaman jam'iyya mai mulki ta APC suka gana.
Ganin cewa abu ne mai wuya Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya samu tikitin takarar shugaban kasa na APC, a wannan zauren mun duba wasu daga matakai da zai iya dauka.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya yi hasashen juyin mulki a zaben fidda dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress.
Shugabancin jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ta ce akwai yiwuwar za ta hukunta jagoranta na ƙasa kuma mai neman takarar shugabancin kasa, Asiwaju Bola
Jagoran jam'iyyar APC ta kasa,Asiwaju Ahmed Tinubu, bayi kasa a guiwa wajen bakado dukkan sirri ba yayin fafutukar ganin ya gaji shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Bola Tinubu
Samu kari