Bola Tinubu
Mai martaba Suleiman Ashade ya nuna sai inda karfinsa ya kare wajen tallata APC. Basaraken ya fadawa jama’a a wajen wani taro Bola Tinubu ya kamata a zaba.
Jam’iyyar APC ta saki sabbin sunaye na mambobin kwamitin yakin neman zaben dan takararta na shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, amma babu sunan Rarara.
APC ta fadada kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na 2023. Mai girma Muhammadu Buhari wanda shi ne shugaban kwamitin, zai kaddamar da PCC a fadar Aso Villa
Abdullahi Adamu ya maye gurbin Darektocin da ya dakatar a APC. Darektocin da abin ya shafa sun kunshi: Elder Offong, Dr. Suleiman Abubakar da Salisu Dambatta
Domin kwantar da kurar da tashi bayan sakin sunayen tawagar farko, jam'iyyar APC ranar Laraba da daddare ta saki sabon kwamitin kamfen shugaban ƙasa a 2023.
Mai neman kujerar shugaban kasa, Peter Obi, ya yi kira da babban murga ga sauran yan takara su haɗa hannu da shi wajen taimaka wa mutanen da ambaliya ta taba.
Dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressves Congress APC, Bola Ahmad Tinubu, ya bayyana cewa zai cigaba da ayyukan Shugaba Buhari
Jigon APC, Aminu Dabo ya nesanta kan shi da takarar Peter Obi, yace an sa sunansa a kwamitin bai sani ba. Dabo ya ba Obi shawara ya hakura da takara a 2023.
Dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, Bola Tinubu, a ranar Talata ya jinjinawa shugaba Muhammadu Buhari bisa kokarinsa.
Bola Tinubu
Samu kari