Bola Tinubu
An ji labari cewa nadin Manjo Janar Christopher Musa da su Taoreed Lagbaja zai canza shugabancin sojojin Najeriya. Sojoji da-dama za su sake ajiye khakinsu.
Babban jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Bode George ya yi magana kan batun komawarsa zuwa jam'iyyar APC, inda ya ce Tinubu ba makiyinsa ba ne.
A safiyar nan hotuna da bidiyo su ka tabbatar da Shugaban Najeriya ya wuce Faransa, Bola Ahmed Tinubu zai je babban taron da za ayi a birnin Faris a Turai.
Femi Gbajabiamila ya ajiye muƙaminsa na ɗan m Majalisar Wakilai domin karɓar aikin shugaban ma'aikatan fadar shugaban ƙasa da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya amince hukumomin NEMA da NAHCON su koma ƙarƙashin kulawar ofishin mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima daga yanzu.
Dan Majalisar dokoki, ya bai wa Peter Obi shawara kan ya yi wa Tinubu mubaya'a. Ɗan majalisar na jam'iyyar Labour Amobi Ogah, da ke wakiltar mazaɓun Isuikwuato.
Prophet Jeremiah Fufeyin na cocin Christ Mercyland Deliverance Ministry ya fadi halin da yan Najeriya za su shiga a watanni shidan farko na gwamnatin Tinubu.
Tsohon sufetan rundunar ƴan sandan Najeriya, Usman Alkali Baba, ya bayyana cewa bai damu ba ko kaɗan dangane da rasa muƙaminsa da ya yi na shugabancin rundunar.
Fitaccen mawaki kuma jarumi, Charly Boy ya yi watsi da tsige shugabannin tsaro da shugaban kasa Bola Tinubu ya yi. A cewarsa, girman kansa zai kai shi ya baro.
Bola Tinubu
Samu kari