Bola Tinubu
Muhammad Pate, tsohon karamin ministan lafiya, ya ajiye wani mukami da aka ba shi a matakin dukiya domin amsar wani mukama a majalisar shugaban kasa Tinubu.
Gwamnatin Tarayya ta sanar da ranakun hutun babbar sallah ta shekarar bana. Ta ayyana ranar Laraba, 28 ga watan Yuni, da ranar Alhamis, 29 ga Yuni a matsayin.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sauyawa filayen jiragen sama guda 15 suna da sunayen fitattun 'yan Najeriya da suka hada da tsohon shugaban kasa Buhari, Awolowo.
Shugaba Bola Tinubu a tarihin rayuwarsa ya bayyana wani abu da ya faru da shi lokacin da yake matsayin direban tasi a Amurka, inda wani sojan ruwa ya mare shi.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai dawo gida Najeriya daga ƙasar birnin Landan na ƙasar Ingila a ranar Talata bayan ƴar gajeruwar ziyarar da ya kai birnin.
Sanata Shehu Sani ya bukaci Shugaban Kasa Bola Tinubu da ya binciki tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ministocinsa, tsoffin shugabannin tsaro da sauransu.
Jerin shaidun da ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar ya gabatar akan Shugaba Tinubu a kotun zaɓen sun bayyana.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya jinjinawa shugaba Bola Tinubu kan nadin sabbin shugabannnin tsaro da Nuhu Ribasu a matsayin mai ba kasa shawara kan tsaro.
Shugaban bankin raya kasashen Afrika, Akinwumi Adesina, ya dauki alkawarin marawa manufofin shugaban kasa Bola Tinubu na gina tattalin arzikin kasar nan baya.
Bola Tinubu
Samu kari