INEC Ta Ayyana Tinubu a Matsayin Wanda Ya Lashe Zabe a Jihar Ondo

INEC Ta Ayyana Tinubu a Matsayin Wanda Ya Lashe Zabe a Jihar Ondo

  • Kallo ya koma sama yayin da sakamakon zaben shugaban kasa ke ci gaba da fitowa daga fadin jihohin Najeriya
  • Hukumar zabe ta INEC ta ayyana Bola Tinubu na APC a matsayin wanda ya lashe zabe a jihar Ondo
  • Tinubu ya yi wa Atiku Abubakar na PDP, Pter Obi na Labour Party da Rabiu Kwankwaso na NNPP zarra da kuri'u masu yawan gaske

Ondo - Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta sanar da sakamakon zaben shugaban kasa a kananan hukumomi 18 na jihar Ondo.

Baturen zaben shugaban kasa a jihar kuma shugaban jami'ar tarayya ta Oye-Ekiti, Farfesa Abayomi Fashina, ne ya sanar da sakamakon zaben a hedkwatar INEC da ke Akure a daren ranar Lahadi, jaridar Vanguard ta rahoto.

Asiwaju Bola Tinubu yana budawa
INEC Ta Ayyana Tinubu a Matsayin Wanda Ya Lashe Zabe a Jihar Ondo Hoto: Asiwaju Bola Ahmed Tinubu
Asali: Facebook

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ne ya lashe zaben da kuri'u 369,924.

Kara karanta wannan

Da Dumi-Dumi: Tinubu Ya Lashe Zabe a Jihar Oyo, Ya Doke Atiku Da Kuri’u Masu Yawan Gaske

Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Pary (PDP) ya zo na biyu da kuri'u 115,463, kamar yadda jaridar The Cable ta rahoto.

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Dan takarar jam'iyyar Labour Party, Peter Obi ya tashi da kuri'u 47,350 a zaben.

Ga sakamakon dalla dalla:

1.ESE ODO

AA – 10

APC- 11160

APGA- 7

APM- 10

APP 1

BP- 4

LP -1706

NNPP -28

NRM- 18

PDP- 8200

PRP- 5

SDP- 4

YPP- 4

ZLP- 127

2. ILAJE

A -9

AA- 3

AAC- 11

ADC- 142

ADP- 5

APC- 9173

APGA -23

APM- 13

APP- 5

BP -2

LP -1143

NNPP- 17

NRM- 9

PDP- 6780

PRP- 5

SDP- 4

YPP- 11

ZLP- 59

3. AKURE SOUTH

A -74

AA -36

AAC- 119

ADC- 768

ADP- 162

APC- 45694

APGA- 100

Kara karanta wannan

Yanzu Yanzu: Tinubu Na Gaba Da Obi, Atiku a Jihar Da PDP Ke Iko a Arewa

APM- 36

APP- 47

BP -39

LP -13950

NNPP- 136

NRM- 26

PDP- 9047

PRP- 8

SDP- 7

YPP- 25

ZLP- 1302

4. ODIGBO

A -49

AA -27

AAC- 86

ADC- 396

ADP- 103

APC- 27521

APGA -164

APM- 49

APP- 15

BP -18

LP -3507

NNPP- 243

NRM- 47

PDP- 7786

PRP- 12

SDP- 41

YPP- 26

ZLP- 275

5. OKITIPUPA

A -28

AA -5

AAC- 40

ADC- 316

ADP- 69

APC- 26114

APGA- 33

APM 18

APP- 10

BP -33

LP -1826

NNPP- 19

NRM- 19

PDP- 12025

PRP- 10

SDP- 12

YPP- 20

ZLP- 243

6. AKURE NORTH

ADC- 288

APC- 14,261

LP -2,945

ANPP -69

PDP- 4,633

7. ONDO EAST

ADC- 150

APC- 8,390

LP -2,004,

NNPP -55

PDP-3,912

8. IFEDORE

ADC- 63

APC- 15,055

LP -957,

NNPP- 14

PDP- 5,360

9. AKOKO SOUTH EAST

ADC- 97

APC- 10,765

LP -470

NNPP- 7

PDP- 3,016

Kara karanta wannan

Duk da Jam’iyyar APC Tana da Gwamna, Atiku Ya Koyawa Tinubu Hankali a Jihar Arewa

10. AKOKO SOUTH-WEST

ADC- 427,

ADP- 91,

APC- 28,367,

LP -920,

NNPP- 28,

NRM- 9

PDP- 5,376

11. OSE

ADC- 7

APC- 14,376

LP -2031

NNPP- 23

PDP -476

12. ILE- OLUJI/OKE-IGBO

A – 13

AA- 06

AAC- 23

ADC- 215

ADP – 54

APC – 14,750

APGA- 457

APM- 19

APP- 05

LP- 1,576

NNPP – 27

NRM- 26

PDP- 6,129

PRP – 19

SDP- 12

YPP- 19

ZLP – 141

13. AKOKO NORTH -EAST

A- 07

AA- 08

AAC- 17

ADP – 20

APC – 25, 757

LP – 1,242

NNPP – 016

NRM – 11

PDP – 2,400

PRP – 01

SDP – 23

YPP – 04

ZLP – 040

14. OWO

A – 42

AA – 13

AAC – 36

ADC -445

ADP – 100

APC- 29,480

APGA – 55

APM – 20

APP- 11

BP – 11

LP- 3,200

NNPP- 52

NRM – 18

Kara karanta wannan

Zabe: Kwankwaso Na Jan Ragamar Kananan Hukumomi 16 a Kano, Tinubu Na Da 2

PDP- 5,173

PRP- 102

SDP- 42

YPP- 113

ZLP – 129

15. IDANRE

A – 27

AA- 12

AAC- 44

ADC- 336

ADP – 44

APC- 13,061

APGA – 55

APM – 31

APP- 17

BP- 15

LP- 2,262

NNPP- 24

NRM- 37

PDP – 10,552

PRP – 10

SDP – 26

YPP- 25

ZLP – 409

16. AKOKO NORTH-WEST

A – 02

AA – 01

AAC – 17

ADC – 196

ADP – 93

APC – 24,613

APGA – 27

APM -09

APP- 04

BP- 03

LP – 736

NNPP- 08

NRM – 09

PDP – 5,200

PRP – 04

SDP- 63

YPP- 04

ZLP – 29

17. ONDO WEST

A – 52

AA- 18

AAC – 85

ADC- 647

ADP – 125

APC – 24,053

APGA – 54

APM- 36

APP – 42

BP- 21

LP – 6171

NNPP – 161

NRM- 23

PDP – 8,534

PRP – 19

Kara karanta wannan

Atiku Abubakar Ya Lallasa Tinubu, Ya Lashe Zabe a Kananan Hukumomi 18 Cikin 23 a Jihar Osun

SDP – 497

YPP- 34

ZLP- 912

18. IRELE

A – 11

AA – 11

AAC – 23

ADC – 252

ADP – 52

APC – 17,334

APGA- 30

APM- 08

APP – 05

BP – 02

LP – 704

NNPP- 06

NRM- 15

PDP – 6,523

SDP -05

YPP-05

ZLP – 11

A wani labari makamancin wannan, mun kawo a baya cewa Bola Tinubu na APC ne ya lashe zabe a jihar Oyo.

Asali: Legit.ng

Online view pixel