Bola Tinubu
Bola Tinubu ya kawo karshen rikicin da aka shekara ana yi a OAUTHC. Olayinka Oladiran Adegbehingbe ya zama sabon Shugaban asibitin koyon aiki na Obafemi Awolowo
Shugaban kasa, Alhaji Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa na kan duba hanyoyin da zata bullo da su da zummar rage wa yan ƙasa zafin cire tallafinan fetur.
Bola Tinubu ya yi alkawarin hada-kai da Benin, ya ce Najeriya na bukatar kasar Afrikar. Babu mamaki tsarin kasuwancin da Muhammadu Buhari ya kawo su canza.
A ranar Juma’a, 23 ga watan Yuni, Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana cewa tsarin kudin kasar karkashin dakataccen gwamnan CBN, Godwin Emefiele ya lalace.
Shugaban kasa Bola Tinubu na cikin ganawa da yan Najeriya mazauna waje a kasar Faransa. Taron shine ganawa na farko da Tiinubu ke yi da yan kasar a hukumance.
An bukaci Bola Tinubu da kada ya nada wani ma’aikacin banki a matsayin sabon gwamnan CBN bayan dakatar da Godwin Emefiele, cewa ya nemi masanin tattalin arziki.
Kotun zaben shugaban kasa ta karbi takardar Shugaban kasa Tinubu na neman gurbin shiga jami’ar Chicago inda aka nuna shi a matsayin jinsin mace cikin hujjoji.
An shawarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya yi ƙoƙarin kaucewa aikata irin kurakuran da tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi a lokacin da yake mulki.
Ana kyautata zaton Bola Ahmed Tinubu ya nada kwamiti da zai binciki gaskiyar ayyukan NNPCL. Shugaba Tinubu ya kafa kwamitin binciken sabanin NNPCL da FAAC.
Bola Tinubu
Samu kari