Bola Tinubu
Bola Tinubu, zababben shugaban kasar Najeriya ya yi gargadin cewa yan adawa suna aiki da wasu mutane don hana rantsar da shi a ranar 29 ga watan Mayun 2023.
Mujidat Folashe Tinubu Ojo, yar zababben shugaban kasar Najeriya Bola Tinubu ta roki yan Najeriya su taiamaka masa domin ba zai iya gyaran kasar shi kadai ba.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta yi watsi da karar da jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta shigar na neman hana Asiwaju Bola Tinubu takara.
Fadar Shugaban Kasa ta karyata jita-jitar cewa Shugaba Muhammadu Buhari yace ba zai mika mulki ga zababben shugaban kasa Bola Tinubu ba a ranar 29 ga watan Mayu
Festus Keyamo ya rubuta wasika zuwa ga Shugaban DSS. Keyamo ya ankarar da jami’an tsaro cewa kalaman da wadannan ‘yan takara ke yi za sui ya tada zaune tsaye.
Jam’iyyar LP ta je kotun sauraron karar zabe, ta na so a sake shirya zaben 2023. Peter Obi ya gabatar da bayanai msdu nuna akwai Jihohin da aka yi wa APC magudi
Rikicin cikin gida da ya addabi jam'iyyar APC da makusantan shugaba Muhammadu Buhari na kara tsamari yayinda zaben shugaban kasa ya gabato sauran yan kwanaki.
Za a ji Atiku Abubakar ya ce ba tsakani da Allah ya rasa zaben 2023 ba. Lauyan ‘dan takaran, Joe-Kyari Gadzama SAN ya fadawa kotun zabe yadda aka shirya magudi.
Gwamnan jihar Ebonyi dake kudu maso gabashin Najeriya, Dave Umahi, ya shawarci tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar da Peter Obi bayan sun faɗi zabe.
Bola Tinubu
Samu kari