Bola Tinubu
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya ce mai yuwuwa N8,000 ba wani abu bane ga wasu mutane, amma talakawa marasa galisu kuɗi ne masu yawa a rayuwarsu.
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN), ta shawarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu dangane da rabon kayan tallafin da yake shirin yi. CAN ta ce yana da kyau ya.
Hukumar FIRS ta kafa sabon tarihi, gwamnati ta karbi harajin Naira Tiriliyan 5 a rabin shekara, an tara fiye da Naira Tiriliyan 5 daga Junairu zuwa karshen Yuni
Najeriya na fuskantar barazana na rasa kambun kasancewa na daya a karfin arziki a Afirka bayan Egypt ta sako ta a gaba yayin da ta samu karuwa da kashi 12.3.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ƙara tabbatar wa yan Najeriya cewa gwamnatinsa zata bada fifiko wajen dawo da zaman lafiya a tsaro a ƙasa.
Yayin yakin neman zaben Bola Tinubu a jihar Ogun ya yi alkawarin rage farashin mai da zarar ya hau mulki, mutane suna ta yada faifan bidiyon don tuna baya.
Gani Adams, wanda babban mai fada a ji kuma basarake ne a kasar Yarabawa, ya caccaki shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu dangane da cire tallafin man fetur da ya.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta fara yunkurin sauƙaƙa wa yan Najeriya radaɗin da suke sha sakamakon cire tallafin man fetur, wanda ya haddasa tashin farashi.
Majalisar Tattalin Arziki (NEC) ta ce ko wace jiha za ta raba kudaden cire tallafin mai da Shugaba Tinubu ga al'ummarsu da hanyar amfani da rijistar jama'a.
Bola Tinubu
Samu kari