Bola Tinubu
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bayyana cewa yan Najeriya za su yi rawan murna a titi idan kotu ta soke nasarar Bola Tinubu a zaben shugaban kasa.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu na shirin naɗa tsohon shugaban bankin kasuwanci wanda ya fito daga yankin Kudu maso Yamma, muƙamin ministan kuɗi a gwamnatinsa.
Majalisar koli ta tattalin arziki a Najeriya ta umarci hukumar bada agajin gaggawa NEMA ta gaggauta buɗe rumbu ta raba wa jihohin kayan abinci don rage radaɗi.
Tsarin rabon naira 8,000 na daga cikin abubuwan da Tinubu ya kawo domin ragewa 'yan kasa radadin da suke ciki. Mun tattaro muku rukunin abubuwa 5 da mutum zai.
Tun bayan murabus na Sanata Abdullahi Adamu, jam'iyyar APC ke faman neman wanda zai maye gurbinsa, Tsohon gwamna Ganduje da Almakura na cikin masu neman kujerar
Jigo a jam'iyyar APC mai mulki na ganin cewa bai wa tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje shugabancin jam'iyyar na iya kawo hargitsin da kan.
Masu goyon bayan Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, kan cire tallafin man fetur, sun gudanar da zanga-zanga a majalisar tarayya da ke a birnin tarayya Abuja.
Batun cewa mai shari'a Ugo na kotun ɗaukaka ƙara ya yi murabus da fitar da sanarwa cewa an buƙace shi ya yi wa wani ɗan takara sauƙi, ƙarya ce tsagwaronta.
Majalisar Dattawa karkashin shugabancin Sanata Godswill Akpabio sun shiga ganawar sirri kuma ta gaggawa da ake zargin bai rasa nasa nasaba da ministocin Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari