Bola Tinubu
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya bayyana cewa albashin da ake bai wa 'yan majalisun ba ya Isarsu Wajen biyan buƙatun mutanen da suke.
Majalisar dattawan Najeriya ta yi nasarar tantance mutum 13 daga cikin jerin miniatoci 28 da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya naɗa a zaman ranar Litinin.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar zai halarci zaman kotu a yau Talata don gabatar da kara ta karshe kan zaben da ya gabata a Najeriya.
Shugaban Kasa Tinubu ya tabbatarwa yan Najeriya cewa karin albashi mafi karanci na nan tafe nan gaba, shugaban kasar ya furta hakan ne a jawabinsa ranar Litinin
Kasashen Burkina Faso da Mali su na goyon bayan kifar da mulkin farar hula a Jamhuriyyar Nijar. Hakan yana zuwa ne bayan Janar Abdourahamane Tiani ya yi juyi
Dan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar, ya caccaki jawaban da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi a ranar Litinin. Ya ce jawabin ba.
An gayyaci Bola Ahmed Tinubu zuwa bikin taya Benin cika shekara 63 da ‘yancin kai. Gwamna Dapo Abiodun, Babajide Sanwo-Olu, Seyi Makinde za su yi masa rakiya.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ta tattala makudan kudin da suka kai naira tiriliyan ɗaya daga cire tallafin kan fetur a Najeriya.
An binciko yarejeniyar Bola Tinubu da Nasir El-Rufai shekara 1 kafin nada Ministoci. Wasu sun taso Nasir El-Rufai a gaba saboda za a ba shi Minista a Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari