Bola Tinubu
Fasto Iginla na cocin Champions Royal Assembly ya bayyana wani sabon hange da ya yo a kan Shugaba Tinubu da sauran shugabannin a ƙasar nan. Ya yi maganar bore.
Kamfanonin siminti na Dangote da BUA sun bayyana cewa sun kashe Naira biliyan 205 kan siyan man fetur a cikin watanni shida na shekarar 2023 saboda cire tallafi
Bayan tabbatar da mutane 45 cikin 48 da Shugaba Tinubu ya turo zuwa Majalisar Dattawan Najeriya, an miƙa sunayen waɗanda aka tabbatar zuwa fadar shugaban ƙasa.
Kungiyar likitoci masu neman ƙwarewa sun dakatar da fara zanga-zangar da suka shirya gudanarwa a ƙasar nan. Likitocin sun aike da sabbin sharudda ga Tinubu.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana amfanin cire tallafin man fetur ga 'yan Najeriya musamman wurin rage shakar gurbatacciyar iska a kasar.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yaba sosai da ƙwazon da ɗaya daga cikin ministocin da ya zaɓo, ya nuna lokacin da ake tantancewa a zauren majalisar dattawa.
Ngozi Okonjo-Iweala da Farfesa Muhammad Ali Pate sun bayyana cewa shugaba Bola Tinubu ya san irin wahalar da ake ciki, kuma ya na kokari kawo sa’ida a Najeriya.
Dalibar da ke aji 4 a Jami’ar UI, Orire Agbaje ta samu shiga kwamitin farfado da tattalin arzikin Najeriya.Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da kwamitinsu ne a jita.
Tun bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a jamhuriyar Nijar, abubuwa da dama sun faru inda kuma har yanzu abubuwa ke ci gaba da faruwa a ciki da wajen ƙasar.
Bola Tinubu
Samu kari