Bola Tinubu
Majalisar dattawa ta bayyana cewa akwai yiwuwar ƙila ta sake gayyatar Nasir El-Rufai da sauran ministoci biyu da ba a amince da su ba, don sake tantance su.
Shugaban Kungiyar Kwadago, NLC, Joe Ajaero ya ce Shugaba Tinubu ya fada musu a gida mai dakuna biyu ya ke kwana don rage yawan kashe kudade na gwamnatinsa.
Kungiyar Kare Hakkin Musulmai (MURIC) ta bukaci bayani bayan majalisar Dattawa ta ki tabbatar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai a mukamin minista.
Duk da matsin lamba da su ke fama da shi na mika mulki, Nijar ta nada sabon Fira Minista a kasar, Ali Mahaman Lamine don rike wani bangare na gwamnatin kasar.
AlmajiraI masu karatun Al-Qur’ani sun yi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya janye sunan tsohon gwamnan jihar Kaduna daga cikin jerin sunayen ministocinsa.
Ibraheem El-Zakzaky ya bayyana cewa kusan jirgi daya ya dauko mutanen Nijar da na Najeriya, ya ja-kunne a kan shirin aukawa makwabta da yaki da sunan ECOWAS.
Majalisar dattawa ta tabbatar da mutum 45 cikin 48 da shugaban kasa Tinubu ya mika a matsayin ministoci, an tattara cikakken sunaye, jihohi da yankunansu a nan.
Hargitsi ya ɓarke a majalisar dattawa a tsakanin sanatoci lokacin da majalisar ke tantance Festus Keyamo domin zama minista a gwamnatin Shugaba Bola Tinibu.
Kungiyar ECOWAS ta sanar da ranar da za ta ƙara aiwatar da zama na gaba dangane da makomar ƙasar Nijar da sojoji suka yi juyin mulki. Shugaban Najeriya Bola.
Bola Tinubu
Samu kari