Bola Tinubu
Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta goyi bayan kungiyar ECOWAS kan matakin soji da ta dauka a kan Jamhuriyar Nijar bayan hambarar da Mohamed Bazoum a karagar mulki
Tun bayan hambarar da Mohamed Bazoum da sojoji suka yi, kungiyar ECOWAS ke kai kawo don ganin ta magance matsalar, a karshe ta yanke shawarar yakar kasar Nijar.
Kasashen kungiyar ECOWAS a karkashin jagorancin Bola Tinubu za su iya yakar Nija. Hajiya Naja’atu Muhammed ta ce an dauko batun yakin ne ganin ana shari’ar zabe
Labari ya bazu cewa sojojin juyin mulki na jamhuriyar Nijar sun sha alwashin halaka hamɓararren shugaban ƙasar Mohamed Bazoum muddun ƙungiyar ECOWAS ta yanke.
Za a ji cewa farashin man fetur da ake siyarwa N617 a yanzu zai ƙara tashi. Shugaba Bola TInubu ne ya cire tallafin farashin mai a ƙasar tun da ya hau mulki.
Gwamnan CBN, Folashodun Shonubi ya shaida cewa marasa gaskiya ne su ka shiga harkar canji, hakan ya jawo Dalar Amurka ta ke cigaba da hawa kan Naira a kasuwa.
Sabon rahoto ya bayyana ainihin dalilin da ya hana Majalisar Dattawan Najeriya tabbatar da El-Rufai wato tsohon gwamnan jihar Kaduna matsayin ministan Tinubu.
Malam Muhammadu Sanusi ya yi wa ‘yan jarida jawabi bayan zamansa da Bola Ahmed Tinubu, a cewarsa dole sai an samu mafitar da za tayi wa Nijar da Najeriya aiki
A yanzu rokon Allah (SWT) ne kadai zai iya rike Dalar Amurka. Mutane su na neman Dalar Amurka ido rufe amma babu isassun kudi bayan kawo sabon tsarin nan CBN.
Bola Tinubu
Samu kari