Bola Tinubu
Kungiyar Kwadago ta NLC ta gargadi Shugaba Bola Tinubu kan shirin sa na damkawa gwamnoni Naira biliyan biyar ga ko wace jiha, sun ce mutanen ba abin yarda ba ne
An gano ashe Naira biliyan 5 na rage radadin cire tallafin mai da fg za ta raba wa jihohi bashi ne. Kudin Tallafin da Za a ba Jihohin bashi ne Ba Kyautar ba.
Bola Tinubu ya ce shawo kan matsalolinmu sai an yi hakuri, ba sha yanzu magani yanzu ba ne, amma duk da haka ya na ganin mulkin Najeriya bai da wahala sosai.
Bola Tinubu bai yarda da zargin da ake yi wa gwamnati na rashin adalci a rabon Ministoci ba. Wasu su na zargin an bar Arewa da tarawa APC kuri'u a zabe kurum.
Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya koka game da halin tattalin arzikin da al’umma ta ke ciki. Dr. Gumi ya ce wasu ne ke zuga Bola Tinubu wajen gallazawa jama’a.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa a gwamnatin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ne aka fi sace kuɗaɗen Najeriya da ke.
Gwamnatin shugaba Tinubu ta sanar da ware Naira biliyan 5 ga kowace jiha ciki har da babban birnin tarayya Abuja domin rage radadin cire tallafin man fetur.
An bayyana wasu ma'aikatu 10 a gwamnatin Shugaba Tinubu, a matsayin masu matuƙar muhimmanci ga ƴan Najeriya da nasarar gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Za a ji wuraren aka yi sha mamaki a kan mukaman Ministocins. Muhammadu Badaru da Bello Mawalle ba su san ma’aikatarsu ba, Ministan ‘yan sanda bai da lafiya.
Bola Tinubu
Samu kari