Bola Tinubu
APC ta ce har yanzu tana gyara kura-kuran da PDP ta tafka a tsawon mulkinta na shekaru 16, da suka shafi cin hanci da rashawa da kuma kama karya.
Jibrin wanda jigo ne a jam'iyyar NNPP, ya tara malamai don yin addu'a ga uban gidansa, Rabiu Kwankwaso, da kuma gwamnan Kano, Abba Kabir na jihar Kano.
Ranar Larabar nan ne Bola Ahmed Tinubu zai gabatar da kundin kasafin kudin shekara ta 2024 a gaban ‘yan majalisar tarayya kamar yadda rahoto ya zo mana.
Ana cikin zaman dar-dar a jihar Ondo yayin da ake sa ran majalisar dokokin jihar za ta tsige gwamna Rotimi Akeredolu, tare da ayyana Aiyedatiwa mukaddashin gwamna.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, na jagorantar taron majalisar zartarwa ta ƙasa FEC a Villa bayan rantsar da sabbin manyan sakatarori takwasa da ya naɗa.
Oba Ewuare II na Benin ya bayyana cewa Allah yana goyon bayan shugabancin Bola Tinubu. Basaraken ya bukaci yan Najeriya da su mara wa gwamnatinsa baya.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a kwanakin nan na shan suka bayan jinginar da rubabbiyar gwamnati ga Bola Tinubu musamman bangaren tattalin arziki.
Farfesa Farouq Kperogi ya yi bayanin dalilin da ya sanya Peter Obi da Atiku Abubakar suka kasa yin nasara a kan Shugaba Bola Ahmed Tinubu a kotu.
Gwamnan Ogun ya ce saura kiris a kashe Najeriya lokacin da Bola Tinubu ya gaji mulki, a cewarsa Tinubu ya cire hannu a harkar mai ne domin ceton ‘yan Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari