Bola Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa shi kan masarautun gargajiya sun fi masa ko wane bangare a Najeriya inda ya bayyana muhimmancinsu ga kawo hadin kai.
Bola Tinubu ya magantu kan rahotannin da ke cewa watakila ya umarci yan majalisar jihar Ondo da su ayyana mataimakin Rotimi Akeredolu a matsayin mukaddashin gwamna.
Shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci gwamnonin jam'iyyar APC mai mulki su zama bayi masu yi wa al'ummarsu hidima da kuma inganta jihohinsu.
Bola Tinubu ya nada mutane 10 da za su jagoranci MOFI. Dr. Shamsudeen Usman ya zama Shugaban majalisar sa ido shi kuma Dr. Armstrong Ume Takang shi ne CEO.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sake naɗa mutum biyu a matsayin mambobin majalisar gudanarwa ta hukumar kwanstam ta kasa na tsawon shekara huɗu.
Kamfanin mai na NNPC ya yi alkawarin dakatar da shigo da mai Najeriya zuwa karshen shekarar 2024 inda ya matatun mai za su fara aiki a watan Disamba.
Shahararren malamin addinin Islama da ake ji da shi a duniya, Mufti Menk ya ziyarci fadar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ke Abuja a ranar Juma'a.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin sabbin sakatarorin dindindin guda takwas a ma’aikatar tarayya da ke Abuja, a ranar Juma’a, 24 ga watan Nuwamba.
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Ezenwo Wike, ya bayyana cewar ba zai yi takara da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba a babban zaben Najeriya mai zuwa a 2027.
Bola Tinubu
Samu kari