Bola Tinubu
Bola Ahmed Tinubu, shugaban kasa a Najeriya ya kuma amincewa da naɗin mutum biyu a matsayin manyan sakatarorin ma'aikatar kuɗi da ma'aikatar albarkatun mai.
Jam'iyyar PDP a jihar Legas ta daukaka kara don kalubalantar hukuncin kotun daukaka kara da ta bai wa Gwamna Sanwo-Olu nasara a zaben gwamnan watan Maris.
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sake naɗa Mele Kyari a matsayin shugaban kamfanin mai na kasa NNPCL da mambobin gudanarwa guda takwasa ranar Litinin.
APC ta ce har yanzu tana gyara kura-kuran da PDP ta tafka a tsawon mulkinta na shekaru 16, da suka shafi cin hanci da rashawa da kuma kama karya.
Jibrin wanda jigo ne a jam'iyyar NNPP, ya tara malamai don yin addu'a ga uban gidansa, Rabiu Kwankwaso, da kuma gwamnan Kano, Abba Kabir na jihar Kano.
Ranar Larabar nan ne Bola Ahmed Tinubu zai gabatar da kundin kasafin kudin shekara ta 2024 a gaban ‘yan majalisar tarayya kamar yadda rahoto ya zo mana.
Ana cikin zaman dar-dar a jihar Ondo yayin da ake sa ran majalisar dokokin jihar za ta tsige gwamna Rotimi Akeredolu, tare da ayyana Aiyedatiwa mukaddashin gwamna.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, na jagorantar taron majalisar zartarwa ta ƙasa FEC a Villa bayan rantsar da sabbin manyan sakatarori takwasa da ya naɗa.
Oba Ewuare II na Benin ya bayyana cewa Allah yana goyon bayan shugabancin Bola Tinubu. Basaraken ya bukaci yan Najeriya da su mara wa gwamnatinsa baya.
Bola Tinubu
Samu kari