Bola Tinubu
Sanata Shehu Sani ya nuna damuwa kan rashin samun wutar lantarki sosai yayin da gwamnatin Shugaban kasa Bola Tinubu ta bayyana yunkurinta na cire tallafin lantarki.
wamnonin jam'iyyar PDP sun nemi gwamnatin jam'iyyar APC da ta yi murabus daga mulki idan har ba za ta iya magance tsadar rayuwa da ake fama da ita a kasar ba.
Yayin da ake fama da tsadar kaya musamman bangaren siminti, Gwamnatin Tarayya za ta yi zama da Alhaji Aliko Dangote da Abdussamad Rabiu kan tsadar siminti.
Wani bidiyo mai karya zuciya ya nuno lokacin da wata mata da mijinta ya mutu ta sume a kan titi saboda talauci da wahalar rayuwa. ‘Yan Najeriya sun taru a kanta.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya yi martani kan sabon mukamin da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya samu a nahiyar Afirika.
Za a ji asalin abin da Abdullahi Tijjani Gwarzo ya fada a wata hira da aka yi da shi wanda aka juya. Wasu sun zargi Ministan da karyata zancen yunwa da ake kuka.
'Yan majalisa sun gayyaci Nuhu Ribadu domin jin halin da kasa ta ke ciki. Nuhu Ribadu ya yi wa Sanatoci bayanin yadda aka samu saukin rashin tsaro a mulkin Tinubu
A yau shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gana da gwamnonin Najeriya kan tsadar rayuwar da aka shiga da kuma ƙata tabarbarewar tsaron a sassan ƙasar ɓan.
Tsohon shugaban Najeriya a mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya yi magana kan halin da ake ciki inda ya bai wa hukumomi shawarar dakile matsalar.
Bola Tinubu
Samu kari