Bola Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi Allah wadai da sababbin hare-haren ta'addanci da 'yan bindiga suka kai a wasu kananan hukumomi biyu na jihar Katsina.
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu zai gana da 'yan Najeriya ta cikin jawabi a ranar dimukuradiyya. A gobe ne za a yi bikin ranar.
Kamfanin mai na kasa NNPC ya musanta zargin karkatar da kudin tallafin mai sama da Naira triliyan 3 a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma jigo a PDP, Sule Lamido ya bayyana gaskiya kan cewa Bola Tinubu ne ya gina Legas. Ya ce PDP na shirin kawo agaji a Najeriya.
Ministan cikin gida, Dr Olubunmi Tunji-Ojo a madadin gwamnatin tarayya ya ayyana ranar Laraba 12 ga watan Yuni a matsayin ranar hutu domin murnar ranar dimokradiyya.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya sauke Solomon Arase daga shugabancin hukumar jin daɗin ƴan sanda ta ƙasa (PSC), ya maye gurbinsa da Hashimu Argungu.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta musanta cewa ba gaskiya ba ne batun da ake yadawa kan cewa za ta koma yajin aiki kan mafi karancin albashin da za a biya ma'aikata.
Tsohon mataimakin jam'iyyar APC Lukman Salihu ya koka kan yadda jam'iyyar ta dauki hanyar lalacewa a Najeriya. Ya ce sun dauka Bola Tinubu zai gyara amma ya gaza.
Kungiyoyin kwadago sun yi fatali da tayin da gwamnati ta yi na biyan N62,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma'aikatan Najeriya. Za a iya komawa yajin aiki.
Bola Tinubu
Samu kari