Bola Tinubu
Ma'aikata a Najeriya sun yi Allah wadai kan matsayar gwamnonin jihohi game da mafi karancin albashi da ake tababa bayan Shugaba Bola Tinubu ya fitar da N62,000.
Kungiyar Concerned South-South Muslims da ke Kudu maso Kudu ta bukaci Bola Tinubu kan sauya sunan wakiliyar hukumar NAHCON a yankin, Zainab Musa.
Wani jigo a jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Buba Galadima, ya bayyana cewa sai da aka gargadi 'yan Najeriya kan zaben Shugaba Bola Tinubu.
Mun kawo yadda aka kashe Tiriliyoyi a kan tallafin man fetur a shekaru 25. Goodluck Jonathan yake mulki, ya yi kokarin soke tsarin amma aka hana shi sakat.
Kungiyar ma'aikta masu zaman kansu (OPS) ta bayyana matsayar ta kan karin albashin ma'aikata da kungiyar kwadago ke bukata. Sai dai OPS ta gindaya sharadi.
Babban jigo a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Cif Bode George, ya bukaci 'yan Najeriya da su karawa Shugaba Bola Tinubu lokaci ya gyara kasar nan.
Yayin da matasa masu cin gajiyar N-power ke bin basukan watanni takwas, da alamu za su sha jar miya bayan Bola Tinubu ya juyo ta kansu kan basukan.
Tsohon hadimin shugaban ƙasa, Doyin Okupe ya bayyana cewa a iya hangen nesan da Allah ya masa, ya gano cewa Bola Tinubu zai iya kawo sauyi mai kyau a ƙasar nan.
Gwamnatin Tarayya ta kara mafi karancin albashi da za ta iya biya zuwa N62,000 daga N60,000 da ta yi alkawarin biya tun farko bayan shafe awanni tana ganawa.
Bola Tinubu
Samu kari