Bola Tinubu
Gwamnatin tarayya ta sake tura tan sama da 2,000 na kayan masarufi ga gwamnatin jihar Kano domin a rabawa talakawa da marasa ƙarfi a kananan hukumomi 44.
Mun kawo maku tarihin Tanimu Yakubu masanin tattalin arziki da kasuwanci wanda mutumin Yar’adua ne da zai jagoranci aikin kasafin kudi a mulkin Tinubu.
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci babban daraktan Hukumar BPP, Mamman Ahmadu da Muhammadu Buhari ya nada ya yi murabus daga mukaminsa kan wasu dalilai.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi kira na musamman ga yan Najeriya kan cigaba da juriya da addu'a ga kasa domin cigaba. Ya fadi haka ne cikin sakon babbar sallah.
Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya taya gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, murnar zuwan babbar Sallah.
Kasim Balarabe Musa ya jagoranci wata zanga-zangar lumuna a Kaduna inda aka ji ya ce abubuwa ba su taba kai haka ba, idan Bola Tinubu ba zai iya ba ya sauka.
Tsohon shugaban APC ya yi hasashen Bola Tinubu da Gwamna za su rasa tazarce a 2027. Salihu Lukman ya ce fadar shugaban kasa tana da hannu a binciken Nasir El-Rufai.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya nada dan takarar gwamna a jihar Kano a karkashin jam'iyyar APC, Nasiru Gawuna mukamin shugaban kwamitin gudanarwa na Jami'ar Bayero.
Majalisar Tarayya ta tabbatar da shirinta na samar da dokar da za ta tilasta gwamnoni 36 a Najeriya da ma'aikatu masu zaman kansu biyan mafi karancin albashi.
Bola Tinubu
Samu kari