Bola Tinubu
Ministan kudi kuma ministan tattalin arziki, Wale Edun, ya ba da sanarwar amincewar Bankin Duniya na ba Najeriya bashin $2.25bn domin farfado da tattalin arziki.
Kungiyoyin kwadagon da suka hada da NLC da TUC sun aike da sabon sako ga shugaban kasa Bola Tinubu kan sabon mafi karancin albashin ma’aikata, inda suka yi gargadi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada Tanimu Yakubu a matsayin shugaban ofishin ƙasafin kudi na tarayya biyo bayan karewar wa'adin magabacinsa.
Kwamitin majalisar wakilai kan harkokin tsaro ya bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta sayo sababbin jiragen sama domin amfanin shugaban kasa da mataimakin sa.
Hukumar da ke lura da asusun bayar da lamunin karatu na kasa (NELFUND) ta tabbatarwa ‘yan Najeriya cewa za ta bawa daliban da su ka dace lamunin karatun.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa faɗuwar da ya yi a wurin faretin sojoji ba komai bane illa abin da ake kira dobale a al'adar yarbawa.
Bayan Shugaba Bola Tinubu ya maka gwamnoni 36 a kotu kan ƴancin ƙananan hukumomi, kotun ta tanadi hukunci kan shari'ar a yau Alhamis 13 ga watan Yuni.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta biya ma'aikata sabon mafi karancin albashi wanda ba zai takura mata ba ko kadan.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya yi kira na musamman ga likitoci masu son tafiya kasashen ketare neman aiki kan su zauna a Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari