Bola Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada Uzoma Nwagba shugabancin hukumar CREDICORP mai ba da bashi ga ma'aikatan Najeriya. A jiya Laraba ne aka nada shi.
Kungiyoyin kwadagon NLC da TUC sun bukaci gwamnatin Najeriya da dakatar dakarin kudin lantarki da kamfanoni suka yiwa yan layin Band A a wasu jihohin Najeriya.
Sanata Muhammadu Danjuma Goje ya bukaci shugaba Bola Tinubu ya saka yankin Arewa maso gabas cikin ayyukan titi da gwamnatin tarayya ke kokarin farawa.
Ana ta cece-kuce kan zargin rattaba hannu da Gwamnatin Tarayya ta yi game da yarjejeniyar Samoa wanda ake zargin akwai auren jinsi a ciki da sauran abubuwa.
Jam'iyyar NNPP a Najeriya ta barranta kanta da Rabiu Kwankwaso kan zargin rubuta wata takarda ga ƴan Majalisunta kan rigimar sarauta domin caccakar Bola Tinubu.
Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya yi karin haske kan tattaunawa da ya yi da gwamnonin kudu, ya ce ba su yi magana kan sake Nnamdi Kanu ba.
Sanatoci daga Kudu maso gabashin kasar nan sun gana da babban lauyan kasa kuma ministan shari'a, Lateef Fagbemi SAN kan batun sakin Nnamdi Kanu daga kurkuku.
Yayin da ake cikin wani hali a Najeriya, jigon jam'iyyar APC a Lagos, Oluyemisi Ayinde ya gargadi Bola Tinubu kan daukar matakin gaggawa game da halin da ake ciki.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Hajiya Salamatu Ahmed a matsayin shugabar hukumar bada lamunin gidaje ta tarayya FGSHLB.
Bola Tinubu
Samu kari