Bola Tinubu
Kwamishinan matasa da wasanni na jihar Kano, Mustapha Rabiu Kwankwaso, ya mika jan kunne ga jaridar 247UReports. Ya zargeta da bata masa suna da gwamnatin Kano.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta fito ta musanta rahotannin da ke cewa ta janye daga zanga-zangar da ake shirin gudanarwa a fadin kasar nan kan halin kunci.
Cibiyar kididdiga ta NBS ta fitar da rahoto kan jihohi da yankuna da aka fi tsadar kayan abinci a Najeriya. Abia, Legas, Abuja, Gombe suna cikin jihoh masu tsada.
Gwamnatin tarayya ta sanar da rage kudaden alawus da take biyan malaman da ke karatu a kasashen waje. Gwamnatin ta ce tabarbarewar tattalin arziki ya jawo haka.
Majalisar tarayya ta amince da kudirin dokar sabon mafi karancin albashi na ma'aikatan Najeriya. Kudirin na jiran sa hannun shugaban kasa Bola Tinubu.
Gwamnatin tarayya ta kara daukan sabon mataki bayan shugaba Bola tinubu ya ba matasa hakuri kan zanga zanga a jiya Talata. A yau Laraba ne za su zauna a Abuja.
Kungiyar matasa a Kano ta bayyana cewa ta na kan matsayarta na shiga zanga-zanga matukar gwamnatin tarayya ta ba dauki matakin kawo sauki ga talaka ba.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party a zaben 2023, Peter Obi, ya yi barazanar shigar da hadimin Shugaba Bola Tinubu kara a gaban kotu.
Daliban manyan makarantu a Legas sun ce maimakon shiga zanga-zangar da za a yi a fadin kasar, sun yanke shawarar yin tattakin nuna goyon baya ga gwamnatin jihar.
Bola Tinubu
Samu kari