Bola Tinubu
Babban Sufeto-Janar na rundunar 'yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya ja kunnen masu fakewa da zanga-zanga domin tayar da rikici a fadin kasar nan.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a PDP, Dele Momodu ya caccaki Bola Tinubu kan yiwa Najeriya kallon jihar Legas da zabo ministoci marasa kwarewa a mulkinsa.
Shugaban bankin Afrika (AfDB), Akinwumi Adesina ya ce fadi-in-fada da ke wakana tsakanin attajirin nahiyar nan, Aliko Dangote da gwamnatin tarayya babbar illa ce.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da kudirin sabon mafi karancin albashin ma'aikata wanda shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya mika a gabanta.
Tsohon Ministan wasanni da ci gaban matasa a gwamnatin Buhari, Sunday Dare ya shawarci matasan kasar nan a kan hanyar samun saukin halin da ake ciki.
Bayan amincewa da N70,000 a makon jiya, shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kudirin sabon mafi ƙarancin albashi a majalisar wakilan tarayya.
Kungiyar rajin wanzar da zaman lafiya da ci gaba ta ANPPD ta shawarci masu shirin zanga-zanga da su dauki wani mataki na daban kafin daukar matakin.
Bayan mako daya da yin alkawarin shinkafa ga jihohi, Anambara, Akwa Ibom, Bayelsa, Kwara da Rivers sun tabbatar da cewa sun samu shinkafa daga Bola Tinubu.
Shugaba Bola Tinubu ya roƙi matasan Najeriya da kada su fito zanga-zangar da suke shiryawa. Ya bayyana irin tagomashin da ya gwangwaje 'yan Najeriya da shi.
Bola Tinubu
Samu kari