Bola Tinubu
Okonkwo, wanda ya bar LP kwanan nan ya bayyana cewa har yanzu yana kan bakarsa cewa Tinubu, Atiku da Obi su hakura da mulkin Najeriya a zabe na gaba.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya shawarci 'yan Arewa da su hakura da batun tsayawa takara da Shugaba Bola Tinubu a 2027.
Babban bankin Najeriya, CBN ya kawo sabon tsarin cajin kudi ta ATM. Za rika cire N100 kan kowane N20,000 idan mutum ya cire kudi ta ATM din da ba na bankinsa ba.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya umarci ministocin gwamnatinsa su fito su gaya wa ƴan Najeriya ayyukan da suka yi tun bayan naɗa su a muƙamin.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El Rufa'i na shaida wa masu shirin cafke shi a gwamnatin Tinubu wurin da za su same shi nan da kwanaki kadan masu zuwa.
Hadimin shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa sukar gwamnatin jam'iyyar APC ya rika yi a baya, tsabar adawa ce irin ta siyasa ba wani abu ba.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce ya tallata Tinubu a 2023 don Allah, ƙasa da jam'iyya, ba don wata riba ba, yana mai cewa komai ya wuce a yanzu.
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta yi martani kan haduwar Atiku Abubakar da tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo inda ta ce ba su aikin yi ne kawai.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya miƙa sakon ta'aziyya bisa rasuwar fitaccen malamin addinin islama a jihar Adamawa, Sheikh Ibrahim Modibbo Daware.
Bola Tinubu
Samu kari