Majalisar dokokin tarayya
Jihar Ribas - Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal da tsohon kakakin majalisar wakilai Rt. Hon. Yakubu Dogara, a ranar Asabar sun ziyarci gwamnan.
Mambobin Majalisar Wakilai bangaren marasa Rinjaye sun bai wa Shugaba Buhari Wa’adin mako shida ya kawo karshen tabarbarewar tsaro a Najeriya ko su tsige shi.
Mataimakin kakakin majalisar wakilai ta tarayya, Idris Wase, ya ce jam’iyyar APC mai mulki ta fi taimakon rayukar talaka fiye da yadda wasu gwamnatoci suka yi.
A makon nan ne kasar nan ta sake rikecewa ta bangarori da dama, majalisar dattawa ta yi bayanin yiwuwar tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari a nan gaba kadan.
Majalisar wakilan tarayya ta hango yiwuwar wasu Jihohi su auka cikin matsin yunwa nan gaba. Hon. Rimamnde Shawulu ya gabatar da bayani a majalisa a kan haka.
Abuja - Majalisar wakilai ta yi watsi da kudirin dake neman gwamnatin tarayya dakatar da yunkurin hana Babura aiki da take kokarin yi. Rahoton Channels Televsi.
Kakakin Majalisar Wakilai ta Najeriya, Femi Gbajabiamila, a halin yanzu yana karatun wani kwas a Makarantar Ilimin Koyon Aikin Gwamnati ta John F Kennedy da ke
Kungiyar dillalan jakuna (DDA) a ranar Litinin ta ce sama da ayyuka miliyan uku za a rasa idan aka aiwatar da shirin haramta yanka jakuna a Najeriya baki daya.
Majalisar dattawa a ranar Laraba, 20 ga watan Yuli, ta tabbatar da Mista Joe Ohiani a matsayin shugaban hukumar Hukumar Kula da Ayyukan More Rayuwa ta ICRC.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari