Majalisar dokokin tarayya
Majalisar Dattawar Najeriya ta tafi hutun Sallah har sai ranar 19 ga watan Yuli za ta dawo. Shugaban majalisar dattawan, Sanata Ahmad Lawan ne ya bada sanarwar
Dan majalisar tarayyar Najeriya, Sanata Smart Adeyemi ya ce sanatoci ba za su yi watsi da Sanata Ike Ekweremadu ba kuma wasu cikinsu na kokarin tuntubarsa. Yana
Ukpo Nwamini David shi ne yaron da Ike Ekweremadu ya kai asibitin Ingila da nufin a cire bangaren jikinsa, a dasawa yarsa. An gano cewa ya zarce shekara 15.
Buhari ya bukaci majalisar dattawa ta tantance tare da tabbatar da Mohammed Bello Shehu a matsayin shugaban Hukumar Tatattarawa da Raba Kudin Shigar Gwamnati.
Yayin da APC ta rasa Sanatoci uku a majalisar dattawan ƙasar nan, wani ɗan majalisar wakilai ta sanar da sauya sheka daga jam'iyya mai mulki zuwa Accord Party.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta gabatarwa hukumar zabe mai zaman kanta da sunayen yan takararta na kujerar sanata a babban zaben 2023 mai zuwa.
An tsige mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Kogi Rt Hon Ahmed Muhammed da wasu manyan jami'an majalisar dokokin jihar guda uku saboda wasu dalilai.
A Najeriya akwai ‘yan majalisar tarayyar da sun yi fiye da shekaru 20 su na wakiltar mazabunsu. Don haka mun kawo jerin ‘Yan siyasan da suka tare a Majalisa.
Za a ji wani ‘dan Majalisar Najeriya ya shirya zanga-zanga shi kadai kan harin jirgin Abuja-Kaduna. Hon. Bamidele Salam ya nemi a ba dangin matafiya hakuri.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari