Aminu Waziri Tambuwal
Kwanan nan ne bakuwar cuta ta bulla a Sokoto, ta kashe mutum 4, wasu kuma su na jinya a asibiti. Cutar da ba a san daga ina ta ke ba ta na cin mutane a gari.
Wata sabuwar cuta da ta barke a wani bangaren jihar Sokoto ta fara kashe mutane. Gwamnan jihar ya ce cutar ta kashe mutum 4 yayin da 24 suke jinya a asibiti.
Gwamnatin Najeriya ta yi rabon Naira Biliyan 619 a matsayin kason FAAC a Disamban 2020. Ana biyan Gwamnatin Tarayya, Jihohi da kananan hukumomi ne daga asusun.
A gobe ne Gwamnonin Jihohi duka za su yi zama domin a samu mafita a kan COVID-19. Gwamnonin kasar za suyi zama domin rage yaduwar wannan cuta ta Coronavirus.
Za ku ji cewa Gwamnatin Tarayya ta ba wasu Jihohi N123bn a karkashin shirin STFTAS da COVID-19. Gwamnati ta kawo shirin ne domin tabbatar da gaskiya wajen aiki.
Wani jigon jam’iyyar APC, Cif Frank Kokori ya yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari da Gwamna Aminu Tambuwal da su shiga cikin lamarin Bishop Hassan Kukah da JNI.
Za ku ji cewa kasafin kudin Jihar Legas ya fi karfin abin da Gwamnonin Arewa 9 za su kashe a 2021. A makon jiya Sanwo Olu ya sa hannu Legas ta kashe N1.163tr.
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na Jihar Sokoto ya kalubalanci jam'iyyar APC da ta bayyana sunan gwamnan da ke daukar nauyin yan bindiga a arewa maso yammacin Naje
Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya ce ya killace kansa sakamakon mu'amalla da ya yi da wasu mutane wadanda daga baya aka gano sun kamu da cutar koro
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari