Aminu Waziri Tambuwal
Gwamnoni sun kai karar gwamnatin tarayya a babban kotun koli na kasa. Sun ce dokar 0010 ta ci karo da tsarin mulkin kasar nan, don haka sai ayi fatali da ita.
Za ku ji wasu Gwamnonin da su ka yi tazarce bayan sun fice daga APC zuwa PDP. Godwin Obaseki ya kafa tarihin lashe zabe sau biyu a jere a Jam’iyyu dabam-bam.
Bisa dukkan alamu takarar Mutanen Ibo a 2023 ta na samun goyon baya daga manyan Arewa. ‘Dan siyasar Kano ya ce ya na goyon bayan Inyamurai, amma da sharadi.
Muhammadu Bello, hadimi na musamman ga gwamnan kan harkokin sadarwa da hulda da al'umma, shi ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Talata.
Bayan soke aikin hajjin bana da Saudiyya ta yi sakamakon coronavirus Gwamnatin jihar Sokoto karkashin jagorancin Tambuwal ta ce a mayarwa da maniyyata kudinsu.
Gwamna Aminu Tambuwal ya yi watsi da rahoton hukumar kididdiga ta kasa na cewa jihar Sokoto na daya daga cikin jihohin da suka fi kowanne talauci a Najeriya.
ICPC, ta bakin Rasheedat, ta yi zargin cewa an karkatar da kudaden daga asusun asibitin zuwa wasu asusu mallakar "wani mutum da wani kamfani". Sai dai, hukumar
Tsohon Sanatan Najeriya Dr. Junaidu Mohammed ya goyi-bayan Dattawan Arewa, ya abin da ya hana a kawo karshen matsalar rashin tsaro shi ne rashin ganin dama.
Shugaban rundunar sojin saman Najeriya, Air Marshal Sadique Abubakar ya ziyarci Sokoto domin ganin yadda al'amuran tsaro ke faruwa a jihar tare da samo mafita.
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari