Yan ta'adda
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro a sassa daban-daban na kasar nan, sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda kusan 200 a fafatawar da suka yi.
'Yan sanda sun kama Muttaka Garba da Yusuf Usman kan yin garkuwa da kashe wani yaro, Salihu Sadi a Dankama, inda suka nemi fansa Naira miliyan 25 kafin kashe shi.
'Yan ta'adda sun kai wa sojoji da fararen hula hari a Borno, inda aka rasa mutane da dama yayin aikin kwaso gawarwakin manoma da aka kashe a yankin Dumba.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi gargadi kan hada kai da 'yan ta'addan Boko Haram. Ya bukaci jama'a da su guji yin hakan.
Manyan sojojin Najeriya da suka yi ritaya sun fallasa kungiyoyin da suke tallafawa Boko Haram da kudi da makamai. Sun bukaci a kori kungiyoyin a Arewa.
Miyagun 'yan ta'adda sun yi kwanton bauna ga jami'an tsaro na sojoji, 'yan sa-kai da fararen hula bayan sun je dauko gawarwakin manoman da suka kashe a Borno.
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro sun yi nasarar hallaka 'yan ta'adda masu yawa a farmakin da suka kai musu a jihohin Kebbi da Sokoto.
Sojojin Najeriya da 'yan sanda sun gwabza da 'yan a ware masu kokarin raba Najeriya a jihar Anambra. An kashe 'yan ta'adda biyar tare da kwato tarin makamai.
Ƴan bindiga sun kai hari asibitin Kankara da ke jihar Katsina inda suka harbi wani likita tare da yin garkuwa da wasu mutane 5. Jami'an tsaro sun bi bayan miyagun.
Yan ta'adda
Samu kari