Yan ta'adda
Gwamnatin jihar Borno ta nuna takaicinta kan harin da 'yan ta'addan Boko Haram/ISWAP suka kai a kan manoma. Ta bayyana harin a matsayin aikin ta'addanci.
Wani matashi ya yanke kan budurwarsa ya sanya a buhu a jihar Nasarawa. An kama matashin yana kokarin guduwa bayan an ga jini na diga a cikin buhunsa.
'Yan ta'addar Boko Haram sun kai mummunan hari jihar Borno sun kashe manoma 40. Boko Haram sun mamaye kauye suna harbi kan mai uwa da wabi yayin harin.
Tsagerun 'yan ta'addan Boko Haram sun kai harin ta'addanci a jihar Borno. 'Yan ta'addan sun hallaka mutane tare da kona gidaje masu yawa a harin da suka kai.
Gwamna Dauda Lawal ya jajanta wa iyalan wadanda suka rasa ransu dalilin harin sojoji inda ya yaba wa kokarin sojojin a sabon farmakin da suka kai kan 'yan bindiga.
Yayin da sojoji ke ci gaba da kai farmaki kan yan bindiga, an ce shugaban yan ta'adda, Ado Aliero ya rikice gaba daya inda yake gudu ƙauyuka daban-daban.
Rundunar sojojin Najeriya ta bai wa dakarunta da ke fafatawa a fagen fama umarnin kawar da 'yan ta'addan Lakurawa ko kuma fatattakarsu daga kasar bakiɗaya.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta ce jami'an sojoji sun yi nasara kan ƴan ta'adda a Operation daban-daban da suka kaddama cikin mako guda a ƙasar nan.
Rahotanni sun tabbatar an gano dan ta'adda Bello Turji da yaransa sun kwana suna dasa wasu abubuwa a kusa da duwatsun Fakai da Manawa don kare kansu daga hare-hare.
Yan ta'adda
Samu kari