Yan ta'adda
Dakarun sojojin Najeriha sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda a jihar Katsina bayan sun yi artabu. Sojojin sun kuma samu nasarar ceto mutanen da aka sace.
A labarin nan, za a ji yadda jama'a su ka gamu da iftila'in harin 'yan bindiga a jihar Zamfara a wani harin ba zata da 'yan bindiga su ka kai zuwa Gusau.
Mataimakin shugaban kasan Najeriya, Kashim Shettima, ya mika sakon ta'aziyyarsa kan harin ta'addancin da 'yan Boko Haram suka kai a Borno, inda suka kashe mutane.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta kara jaddada kudirnta na tabbatar da kawar da matsalar Boko Haram da ta addabi jama'a a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya bayyana takaicin yadda Boko Haram ta kutsa Borno, ta kashe bayin Allah sama da 50.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kashe mutane da suka hada da sojoji da fararen hula a wani harin da suka kai cikin dare a jihar Borno.
Gwamna Uba Sani ya ce talauci ne musabbabin rikicin tsaro a Arewacin Najeriya, inda ya ce hanyoyin da ba na yaki ba za su iya magance matsalar cikin gaggawa.
Majiyoyinmu sun tabbatar da cewa yan bindiga da dama a jihar Katsina suna kare yan gari daga hare-haren waje maimakon kai musu farmaki kamar a baya.
Legit Hausa ta binciko karin bayanai game da hare-haren siyasa 5 da Shehu Sani ya ce sun faru a lokacin da Nasir El-Rufai ke kan mulki don dakile 'yan adawa.
Yan ta'adda
Samu kari