Yan ta'adda
A labarin, za a jiyadda Sanata Ali Ndume ya jihar Borno ya yi kakkausar suka ga masu yada labaran cewa Boko Haram ta kashe kiristoci ne kawai a Arewa masi Gabas.
Rundunar sojojin saman Najeriya ta samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram. An kashe 'yan ta'addan ne bayan an yi musu ruwan wuta a jihar Borno.
Gwamna Dauda Lawal Dare ya jero wasu dalilai da suka hana shi samun damar kawo karshen rashin tsaro a jihar inda ya ce a cikin mako biyu zai iya dalike matsalar.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya ce dole ne a duba batun samar da 'yan sandan jihohi saboda magance ta'addanci.
Dakarun sojin Najeriya sun hallaka 'yan ta'addan Boko Haram a jihohin Borno da Yobe. Sun kwato makamai da wasu kayyakin da suke shirin hada bama bamai da su.
wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari wani masallaci a jihar Kwara yayin da ake sallar Isha. Sun kashe wani mutum mai suna Alhaji Dahiru.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta kama masu garkuwa da mutane tare da bindiga 8 da sauran kayan maye da yan daba a watan Agustan shekarar 2025 da ya wuce.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa al'ummar jihar Sokoto sun yi zanga-zanga game da hare-haren yan bindiga bayan sace sarki da limaman gari.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta yi babban kamu da ta cafke tarin makamai ana shirin shiga da su yankin Safana na jihar. An kama mutum 'yan asalalin jihar.
Yan ta'adda
Samu kari