Yan ta'adda
Rundunar yan sandan jihar Borno, ta karyata rahotannin cewa 'yan ta'adda sun yi garkuwa da jami'anta biyu a wani hari da yan ISWAP suka kai yankin Magumeri.
Rundunar hadin guiwa ta jami'an tsaro a jihar Ekiti ta halaka wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne yayin da ya je karbar kudin fansa a dajin da ke Ekiti.
Gwamnan jihar Neja ya gano hanyar da za ta kara dakile'yan bindiga tare da sanin shige da fice na dukkan masu shanu a jiharm yance za a saka musu haraji da zasu
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya sake bude titin Bama zuwa Banki mai nisan kilomita 76 domin farfado da lamurran kasuwanci tsakanin Najeriya da kasashe.
A kalla rayuka bakwai ne wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai suka harbe a gundumar Bolki ta karamar hukumar Numan a jihar Adamawa, sun raunata wasu.
'Yan ta'addan Islamic State of the West African Province, ISWAP,sun sace fasinjoji biyar a kan babban titin Damaturu zuwa Maiduguri a ranar Talata da ta gabata.
A karon farko wasu tsagerun yan bindiga dun kai hari wani ƙauye ƙaramar hukumar Lau, ta jihar Taraba, aƙalla mutum 7 aka rahoto sun mutu, wasu da dama sun jikka
'Yan tawaye sun bayyana shigowa babban birnin Addis Ababa, lamarin da ya kai ga 'yan kasa tserewa zuwa wasu wurare a kasar Habasha daga baban birnin na Addis
Shehu Sani, tsohon sanata mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya, ya ce kisan shugabannin Boko Haram kamar Abubakar Shekau da Abu Musab Al-Barnawi ba zai kawo k
Yan ta'adda
Samu kari