Yan ta'adda
Sojoji sun samu nasarar halaka ‘yan bindiga da dama sakamakon wata musayar wuta da suka yi a kauyen Kuzari dake karamar hukumar Sabon Birni a cikin jihar ranar.
'Yan bindiga da suka kai shida a daren Asabar sun tsinkayin garin Olla da ke karamar hukumar Isin ta jihar Kwara inda suka sace wani Olujala Adegboja a jihar.
Wasu 'yan bindiga sun kai hari wata kwalejin ilimi a jihar Legas, sun hallaka wani dalibi, sun kumakashe wani lakcara a wani yankin jihar ta Legas a makon da ya
Shugaban kwamitin kula da rundunar sojin Najeriya a majalisar dattawa, Sanata Ali ndume, ya jinjinawa runduna ta 25 ta Operation Hadin Kai kan kokarin da sukai.
Wasu 'yan bindiga sun hallaka mutane da yawa a jihar Sokoto, lamarin da ya sanya gwamnati bayyana jimaminta ga jama'ar gari. Rahoto ya bayyana adadin da aka kas
A kalla mutane 14 ne su ka rasa rayukansu yayin da ‘yan bindiga su ka kai farmaki wasu garuruwa da ke karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto a daren Talata.
Yayin da ‘yan bindiga suka kai farmaki garin Zazzaga da ke karamar hukumar Munya a jihar Neja, inda su ka halaka mafarauci sannan su ka yi garkuwa da fiye wasu.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya koka kan yadda miyagun yan bindiga ke cigaba da cin karensu babu babbaka wajen kashe jami'an tsaro a jiharsa ta Benuwai
Wasu 'yan awaren kasar Kamaru sun diro Najeriya, sun hallaka mutane da dama sun kuma kone kauye a wani yankin jihar Taraba. Sanata a jihar ta tabbatar da faruwa
Yan ta'adda
Samu kari