Yan ta'adda
'Yan bindiga sun kutsa fadar Ikpomolokpo na gundumar Gege da ke Ado ta jihar Benue a sa'o'in farko na ranar Litinin,sun kashe yarima tare da tasa keyar gimbiya.
Rahotonni da muke samu sun bayyana cewa, wasu miyagun 'yan bindiga sun farmaki mazauna wani yankin Sokoto. Sun hallaka mutane da yawa a garin inji gwamnan jihar
A karshen makon nan ne wasu 'yan ta'addan ISWAP suka kai hari Borno, suka hallaka jami'an soji da yawa. An kashe wani babban jami'i a yayin harin, wanda shi ne
Samamen da rundunar sojin Najeriya ta kai wa mayakan ISWAP har sansanin 'yan ta'addan ya janyo kisan Birgediya Janar Dzarma Zikusu da wasu sojoji uku a ranar.
A kalla mutane 9 ne suka rasa rayukansu a kauyen Tungar Ruwa da ke karamar hukumar Anka a jihar. ‘Yan bindiga sun auka wa kauyen inda su ka dinga sace dabbobi.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun kashe mayakan ISWAP da dama a arangamar da suke yi da su a garin Askira da ke karamar hukumar Askira Uba ta jihar Borno.
Malamin addini Gumi ya sake caccakar 'yan awaren Igbo da Yarbawa, ya ce su suka cinna duk wata wutar rikici da ke addabar yankin kudancin Najeriya. Ya bayyana
Wani Dan majalisa a jihar Borno ya bayyana yadda'yan ISWAP suka shiga garinsu, suka Kuma kone gidan da ya ginawa yayansa yake zaune a ciki. Ya koka kan harin.
Yanzu muke samun labarin cewa 'yan Boko Haram sun kai hari Borno, sun fatattaki mutane da yawa wani kauye guda sun kone gidajensu. Dakyar aka fita da sarkin gar
Yan ta'adda
Samu kari