Yan ta'adda
Jami'an tsaro sun ritsa da miyagun 'yan bindiga a cikin gidan gyaran halin Jos. 'Yan bindigan masu yawa sun kai farmaki gidan inda suka yi yunkurin balle shi.
Dr Ahmad Gumi ya bayyan ayadda ake cutar da Fulani makiyaya, tare da bayyana cewa, 'yan bindiga suna aikata laifukan ta'addanci ne kawai, amma su ba 'yan ta'add
Sheikh Gumi ya bayyana wasu batutuwa da suke ci masa tuwo a kwarya kan abubuwan da suka shafi gwamnati da yakin da take da 'yan bindiga a Najeriya. Ya bayyana b
Antoni janar na tarayya kuma ministan shari'a, Abubakar Malami, SAN, ya ce gwamnatin tarayya ta shirya tsaf domin mitsike 'yan bindiga saboda hukuncin kotu.
Yan sanda a Zamfara sun yi nasarar kama wasu mutane da ke taimakawa yan fashin daji ciki har da wata mata Fatima Lawali da aka kama da harsashin AK-47 guda 991
Fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi ya ce ayyana yan bindiga matsayin 'yan ta'adda kawai mataki ne da aka dauka na siyasa, Vanguard ta ruwaito
Babban kotun tarayya ta Abuja ta bayyana kungiyoyin `yan bindiga da ke barna a fadin kasar nan a matsayin 'yan ta'adda sakamakon barnar da suke yi a kasar nan.
Jami'an tsaro a Ribas sun kama wasu kasurguman masu garkuwa da mutane da suka shahara wajen amfani da Facebook da WhatsApp don yaudarar mutane a Port Harcourt.
Hedkwatar tsaro (HQ) ta bayyana cewa rundunar sojin Opertion Haɗin kai, ta samu nasarar aika yan ta'addan Boko Haram/ISWAP akalla 90 cikin mako biyu kacal.
Yan ta'adda
Samu kari