Yan ta'adda
Wasu matasa sun bayyana bukatar gwamnati ta gaggauta daukar mataki kan abubuwan da ke faruwa na matsalar rashin tsaro a Najeriya musamman a Arewacin kasar.
Fusatattun jama'ar jihar Katsina sun mamaye babban titin Funtua zuwa Sheme na jihar Katsina tare da hana ababen hawa wucewa a titin Funtua zuwa titin Gusau.
Wasu hotuna suna ta yawo wadandan ake cewa na jama'ar da farmakin 'yan bindiga na jihar Sokoto ya ritsa da su ne. Yankin arewa maso yamma ya na fuskantar hari.
Mazauna jihar Kaduna dake arewa maso yammacin Najeriya sun nuna goyon bayan su ga kalaman gwamnansu El-Rufai na tura yan bindiga can su haɗu da Allah (SWA).
Wasu mazauna a jihar Neja sun bar kauyukansu yayın da 'yan bindiga suka addabi yankin da hare-haren ta'addanci. Wasu mata sun haihu a kan tsaunuka cikin kunci.
Rundunar 'yan sandan jihar Kogi ta ce ta ceto wasu mutum 2 da aka yi garkuwa da su a kan babban titin Ajaokuta zuwa Itobe da ke jihar.Sun kama wasu shanun sata.
Hope Uzodinma, gwamnan jihar Imo, ya ce zai fallasa sunayen masu daukar nauyin ta'addancin a jihar.Gwamnan ya sanar da cewa nan da watan Janairu zai yi fallasa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da hare-haren kwanan nan da 'yan bindiga ke kai wa Kaduna, inda ya kwatanta makasan da 'yan ta'adda kai tsaye.
'Yan fashi da makami a jihar Kano sun kai farmaki gidaje a jihar Kano domin tafka barna. 'Yan sanda sun fatattakesu yayin da suke kokarin kutsawa gidan mutane.
Yan ta'adda
Samu kari