Yan ta'adda
Jami'an tsaro sun bakaɗo yunƙurin kai farmaki matatar man fetur na Dangote,Lekki Free Trade Zone cikin jihar Legas.Kakakin rundumar ƴan sandan jihar Legas yace.
'Yan ta'adda sun kai hari tashan jirgin kasa na da ke kan hanyar Abuja zuwa Kaduna, Channels Television ta ruwaito. Majiyoyi sun ce yan ta'adda sun saka bam ne
Mataimakin shugaban ƙasa,Yemi Osinbajo ya hallara Kaduna har asibitin sojoji don ziyartar waɗanda ƴan ta'adda suka kaiwa farmaki a jirgin ƙasan a daren Litinin.
Babu amo ba labarin manajan daraktan bankin manoma (BOA), Alwan Hassan tun lokacin da aka kai wa jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna farmaki ind wasu suka mutu.
Wasu daga cikin iyalan fasinjojin dake jirgin ƙasan da ƴan ta'adda suka tare a hanyar Kaduna-Abuja, sun ce har yanzu basu san halin da ƴan uwansu ke ciki ba.
Dakarun runduna ta 82 ta sojojin Najeriya a ranar Litinin, 28 ga watan Maris, sun tarwatsa wata maboyar ‘yan ta’adda ta IPOB/ESN a Osumoghu, dake jihar Anambra.
Labarin da muke samu daga jihar Neja na bayyana cewa, wasu 'yan bindiga sun kai mummunan hari jihar Neja, sun sace fasto tare da wasu mutane 44 a yankin...
A ranar Asabar din da ta gabata ne ‘yan ta’addan da yawansu ya kai 200 suka dire filin jirgin sama na Kaduna da ke Igabi a Kaduna, inda suka hana jiragen tashi.
Rundunar ‘yan sandan Jihar Neja ta kama wani matashi mai shekaru 20, Umar Dauda wanda ake zargin yana kai wa ‘yan ta’adda kayan abinci a jihar, The Punch ta ruw
Yan ta'adda
Samu kari