Yan ta'adda
Ƴan bindiga sun sake kai wani mummunan hari a jihar Benue, sun halaka mutum 18, yayin da wasu suka jikkata a harin da suka kai a ƙauyen Iye na jihar ta Benue.
Ƴan bindiga sun salwantar da rayukan manoma mutum tara a wani sabon hariɓda suka kai a jihar Kaduna. Ƴan bindigan sun kuma raunata wasu mutane daban masu yawa.
Ƴan bindiga sun sake kai sabon hari a jihar Plateau. Ƴan bindigan sun kai harin ne a ƙauyen Tanknale cikin ƙaramar hukumar Mangu, iinda suka halaka mutum 30.
Tun 2021 Nnamdi Kanu yake shari’a da gwamnatin tarayya, Muhammadu Buhari zai bar mulki yana daure. Bola Tinubu zai gaji tirka-tirkar Nnamdi Kanu da gwamnati.
Rundunar ƴan sandan jihar Anambra, sun samu nasarar halaka ƴan ta'addan ƙungiyar IPOB, mutum bakwai a jihar. Jami'an ƴan sandan sun kuma kwato makamai masu yawa
Ƴan bindiga sun shiga wata coci a jihar Kaduna inda suka yi awon gaba da mutum 40, ana tsaka da gudanar da harkokin coci a ƙaramar hukumar Chikun ta jihar.
Rundunar `yan sanda tayi nasasar cafke mai garkuwa da mutane da ya addabi al`umma a yankuna da dama na jihar Ekiti, hajan na zuwa ne bayan samun bayanan sirri.
An tsinci gawarwakin wasu mutane biyu bayan wasu da ake zaton yan bindiga ne suka farmaki yankin Kofar Kona da ke garin Zariya, jihar Kaduna, sun kashe mutum 2.
Rahotanni sun tabbatar da shugaban hukumar yaƙi da dabanci ta jihar Zamfara, Bello Bakyasuwa, ya sha da kyar a hannun ƴan bindigan da suka yi ƙoƙarin halaka shi
Yan ta'adda
Samu kari