Yan ta'adda
Dakarun sojoji na rundunar Operation Hadin Kai tare da haɗin guiwar ƴan sakai sun halaka ƴa'addan ISWAP 11 a jihar Borno, a wani farmaki da suka kai maɓoyarsu.
Sabon gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi alkawarin taimakawa iyalan wadanda aka kashe a hare-haren da yan bindiga suka kai kauyukan Janbako da Sakkida.
Ƴan bindiga sun kai wani mummunan hari a ƙauyukan ƙaramar hukumar Maradun cikin jihar Zamfara. Ƴan bindigan sun sace ƴan mata 30 bayan sun halaka mutane da dama
Ƴan bindiga sun kai wani mummunan hari a jihar Benue a ranar Asabar, ƴan bindigan sun isa ƙauyukan ne a kan babura inda suka buɗe wuta kan mai uwa da wabi.
Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun farmaki garin Imande Mbakange da kewaye a karamar hukumar Katsina-Ala, jihar Benue inda suka kashe mutane da dama.
Ƴan ta'addan ISWAP sama da 82 sun baƙunci lahira yayin da suka nutse a cikin ruwa a ƙoƙarin da suke na tserewa shan luguden wuta daga hannun dakarun sojoji.
Ƴan bindiga sun kai mummunan hari a birnin tarayya Abuja ɗauke da muggan makamai. Miyagun sun sace mutum huɗu a harin da suka kai da sanyin safiyar ranar Asabar
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar ceto wasu mutanen da aka yi garkuwa da su a jihar Zamfara. Dakarun sojojin sun kuma halaka ƴan bindiga da dama a jihar
Dakarun sojoji sun halaka ƴan ta'adda ƙungiyar ta'addancin nan ta Islamic State of the West Africa Province (ISWAP), a jihar Borno. Ƴan ta'adda uku sun halaka.
Yan ta'adda
Samu kari