Yan ta'adda
Kwamred Abdullahi Kaura, hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya kirayi Gwamna Dauda Lawal Dare da ya yi murabus a kan mulki saboda rashin tsaro.
Mayakan Boko Haram sun kama 'yan kungiyar ISWAP 60 ciki har da kwamandojin kungiyar guda uku a wani samame da su ka kai a karamar hukumar Monguno da ke Borno.
Jami'an ƴan sanda sun samu nasarar halaka ɗan ta'adda a wani artabu da suka yi a jihar Katsina. Ƴan sandan sun ƙwato makamai masu yawa a wajen ƴan ta'addan.
Yaran Dogo Gide, riƙakken ɗan ta'addan nan da ya shahara wajen fashi da garkuwa da mutane, sun yi iƙirarin cewa su ne suka harbo jirgin sojin saman Nigeriya da.
Sojojin Najeriya aƙalla 20 ne aka tabbatar da rasuwarsu a wani mummunan harin kwanton ɓauna da 'yan ta'addan jeji suka kai mu su a yayin da suka fito bakin aik.
Wani masanin tsaro a jihar Zamfara Sani Shinkafi ya bayyana cewa wasu mutane da suka haɗa da sarakunan gargajiya, likitoci, jami'an tsaro ne ke da hannu a.
Miyagun ƴan bindiga sun kai wani sabon harin ta'addanci a jihar Plateau, inda suka halaka wasu malaman makaranta har mutum biyu, waɗanda sabbin ma'aurata ne.
Babban hafsan hafsoshin Najeriya, Laftanal Janar Taoreed Lagbaja ya ziyarci gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare a wata ziyarar aiki da yake yi a jihohin.
Daya daga cikin 'yan uwan marigayi Shekh Ibrahim Albanin Kuri, Dahiru Halliru ya bayyana halin da iyalansa ke ciki a yanzu bayan mutuwar malamin a jihar Gombe.
Yan ta'adda
Samu kari