Yan ta'adda
Dakarun sojoji sun halaka ƴan ta'adda ƙungiyar ta'addancin nan ta Islamic State of the West Africa Province (ISWAP), a jihar Borno. Ƴan ta'adda uku sun halaka.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana kadan daga ayyukan da ya yi wajen tabbatar da ceto yara kanana daga hannun 'yan bindigan da ke addabar jama'a a kasar.
Ƴan bindiga da suka gudo daga Zamfara, sun yi wa garin Birnin Gwari, ƙawanya a jihar Kaduna, inda suka sace mutane da dama. Harin ya auku ne a ranar Alhamis.
Ƴan bindiga sun yi awon gaba da wani babban faston ɗariƙar Katolika a jihar Imo. Ƴan bindigan sun kwamushe Rev Fr Michael Opara ne yana kan hanyar dawowa gida.
Ƴan bindiga sun kai farmaki kan jami'an ƴan sanda a jihar Ebonyi, sun halaka sufeta ɗaya ds raunata wasu ƴan sanda biyu, a yayin mummunan farmakin da suka kai.
'Yan bindiga sun harbe wasu mutane 'yan uwan juna su biyu a kauyen Azara da ke jihar Kaduna. 'Yan bindigar sun kuma kora shanu sama da 1,000 daga wani kauyen.
Kotun tarayya mai zama a Kano ya haramta daukar mataki kan ‘dan majalisar tarayyar APC, Alhassan Ado Doguwa. Alkalin ya ce babu inda doka ta bada dama ayi haka.
Ƴan bindiga sun sake kai wani mummunan hari a jihar Benue, sun halaka mutum 18, yayin da wasu suka jikkata a harin da suka kai a ƙauyen Iye na jihar ta Benue.
Ƴan bindiga sun salwantar da rayukan manoma mutum tara a wani sabon hariɓda suka kai a jihar Kaduna. Ƴan bindigan sun kuma raunata wasu mutane daban masu yawa.
Yan ta'adda
Samu kari