Yan ta'adda
Wasu mayakan Boko Haram ne sun kai hari ofishin ‘yan sanda na Jakana da ke Konduga a jihar Borno inda suka kashe jami'ai, sace makamai da kona motoci.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai farmaki a wani ofishin 'yan sanda da ke jihar. Sun hallaka mutum tare da kona motoci da babura.
Rundunar 'yan sandan jihar Jigawa ta bayyana cewa ta shirya tabbatar da taron rayuka da dukiyoyi yayin da jama'a ke shirin gudanar da zanga zanga.
Wasu miyagun 'yan bindiga da haƙarsu bata cimma ruwa ba sun kai mugun hari wani sansanin masu addu'a dake Oluwatose a Ilorin ta yamma dake jihar Kwara.
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da nasara da ta samu kan yan ta'adda a jihar Kaduna. Sojoji sun fafata da yan bindigar inda suka kashe biyu suka kwato makamai.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkar tsaro Malam Nuhu Ribadu ya bayyana cewa gwamnatin tarayya da dauki sabon mataki kan yanke hukunci ga yan ta'adda.
Gwamnatin tarayya za ta koma kotu domin ci gaba da shari'a da akalla mutane 300 bisa zargin cewa su na da hannu a cikin ta'addanci da ya addabi kasa.
Kungiyar masu kishin kasa da kokarin tabbatar da cigaba ta karyata kasungurmin dan ta'adda, Bello Turji bayan kalaman da ke dangantaka Bello Matawalle da ta'addanci.
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da cato dayadaga cikin matan Chibok da wasu mata da dama bayan sun fafata da Boko Haram an mika mutanen ga gwamnatin Borno.
Yan ta'adda
Samu kari